Rediyon Hausawa

com.kareemtkb.RadioHausa

Total installs
10+
Rating
3.0(1 reviews)
Released
June 24, 2019
Last updated
April 1, 2025
Category
News
Developer
Abdulkarim Nasir
Developer details
Name
Abdulkarim Nasir
E-mail
unknown
Website
unknown
Country
unknown
Address
unknown
iOS SDKs
  • No items.

Screenshots

Rediyon Hausawa Screenshot 1 - AppWisp.com
Rediyon Hausawa Screenshot 2 - AppWisp.com
Rediyon Hausawa Screenshot 3 - AppWisp.com
Rediyon Hausawa Screenshot 4 - AppWisp.com

Description

Rediyon Hausawa domin kawo muku tasoshin gidajen rediyonku tafin hannunku, akwatunan gidajen rediyon gida da wajen Najeriya.

Aciki zaku samu wadannan tasoshin:

Gidan rediyon bibisi landan WATO BiBiSi Hausa landan take kira

Gidan rediyon doci wele wato DW dake birnin Jamus

VOA Amurka wato Sashen Hausa Muryar Amurka

Rediyon Faransa Intarnashinal

ZongoLink Radio

Dala FM Kano

Freedom Rediyo Kano

Freedom Rediyo Kaduna

Freedom Rediyo Dutse

Alheri Rediyo Zariya

Nagarta Rediyo Kaduna

Radio Najeriya Kaduna

Radio Najeriya Supreme Kaduna

Pyramid Kano

Idan kuna bukatar karin wasu tasoshin gidajen rediyo cikin wannan manhajja toh kuna iya aiko da sako dauke da sunan tashar domin sakata cikin wannan manhajja.

Idan manhajja bata aiki toh ku duba internet-connection naku wato data. A tabbatar cewa akwai data me kyau.

Idan akwai data amma akaga rediyo bata aiki toh a sabunta manhajjar. Idan an sabunta manhajar amma dai duk da haka rediyo bata aiki toh aiko saqon email zuwa ga [email protected]

Asha saurare lafiya. Idan kunji dadin wannan radio Hausa ku bata tauraro biyar kuma ku aikata zuwa ga sauran Hausawa.

Asha labaran Dunia lafiya.