Kalaman Soyayya - Masu dadi
kalmar.so2
- No items.
Screenshots
Description
1.
Nadade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata!
2.
So gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina! Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke!
3.
Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai! Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni! Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata.
* koyi soyayya
* soyayya zallah
* soyayya da farin ciki
* soyayyar zamani
* yadda ake soyayya
* kalaman soyayya
* soyayyar zamani
* littafan soyayya
* masoya
* littafin soyayya
* ilimin soyayya
* rayuwar aure da zaman aure
* rayuwar aure
* ilimin aure da soyayya
* makauniyar soyayya
* soyayya zallah
* sakonnin soyayya
4.
Nakan raba dare ina mai roqon Allah don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqo samu! Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi! Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya mamaye dukkan jikina, idan na kalleki sai nayi farin ciki, idan naji tattausan muryarki, sai nishadi da walwala tare da annashuwa gami da farin ciki su mamaye zuciyata Abokina ahakan zaka bi don sace zuciyar masoyiyarka cikin sauki!! Kema zaki iya juya turn na wannan kalaman domin sace zuciyar masoyinki cikin sauki!! In kuma kinyi musu ku jaraba kugani!!
* soyayya da shakuwa
* kalaman soyayya masu dadi
* soyayya
* kundin kalaman soyayya
* kundin masoya
* soyayya da kaunar juna
* rayuwar soyayya da aure
Dafatan zakuji dadin wannan manhaja, kada ku manta da yin rate na wannan app din.
AppWisp - mobile app insights
AppWisp is a platform for mobile app insights. We provide a comprehensive overview of the mobile app ecosystem, including app store data, SDK usage, and more.
Free app store data
We provide free data on app store rankings, downloads and technology. Our data is updated daily and is available for both iOS and Android apps.
SDK insights
We provide insights into the SDKs used by mobile apps. Our data includes information on SDK usage, market share, and more.
API access
We offer an API that allows you to access our data programmatically. Our API is easy to use and provides access to all of our data.