Wakokin Labarina

com.wakokin.labarinaseries

Total installs
18.7K(18,758)
Rating
0.0
Released
February 27, 2024
Last updated
July 31, 2024
Category
Music & Audio
Developer
Afri-Florecer
Developer details
Name
Afri-Florecer
Website
unknown
Country
unknown
Address
3 GRA Extension Eastern Byepass, Port Harcourt, Rivers State, Nigeria
Wakokin Labarina Header - AppWisp.com

Screenshots

Wakokin Labarina Screenshot 1 - AppWisp.com
Wakokin Labarina Screenshot 2 - AppWisp.com
Wakokin Labarina Screenshot 3 - AppWisp.com
Wakokin Labarina Screenshot 4 - AppWisp.com

Description

Manja me dauke da dukkan wakokin shiri mai dogon zango mai suna labarina, wanda aka dade ana yinsu.

Kamar yadda kuka sani anyi wakoki da dama a cikin wannan shiri daga manyan mawakan hausa.

Daga cikin mawakan da sukai waka a cikin shirin labarina akwai Naziru Sarkin Waka, Nazifi Asnanic da Salim Smart.

Saboda haka ga kadan daga cikin jerun wakokin da suke cikin wannan application:
1. Zana Baki Labarina by Salim Smart
2. Kwadayi by Naziru Sarkin Waka
3. Na Zaune Sound Track by Salim Smart
4. Nazifi Asnanic Wakar Labarina Sound Track
5. Salim Smart Na Zaune Song
6. Daina Kuka Naziru Sarkin Waka
7. Sanadin Labarina by Salim Smart
8. So Kenan by Salim Smart
9. Kaddarar Rayuwar Wakar Salim Smart
10. Happy Birthday Laila by Naziru Sarkin Waka
11. Dawo Dawo by Naziru Sarkin Waka
12. Labarina Bayazama Nawa.

Kada ku manta ku turawa yan uwa don suma su amfana da wadannan wakoki masu matukar dadi ba burgewa.

AppWisp - mobile app insights

AppWisp is a platform for mobile app insights. We provide a comprehensive overview of the mobile app ecosystem, including app store data, SDK usage, and more.

Free app store data

We provide free data on app store rankings, downloads and technology. Our data is updated daily and is available for both iOS and Android apps.

SDK insights

We provide insights into the SDKs used by mobile apps. Our data includes information on SDK usage, market share, and more.

API access

We offer an API that allows you to access our data programmatically. Our API is easy to use and provides access to all of our data.