Juz'i Amma tafsiri ne na Marigayi Sheikh Abubakar Mahmud daga Suratu Amma zuwa Suratun Nas cikin fassarar Littafin da ya wallafa na Tafsirin Raddur Azhaan Ila Ma'anil Kur'an.