appwisp
  • App explorer
  • SDKs insights
  • API
  • Contact
  • About
  • API
  • Github
© 2025 appwisp.com

Abincin Gargajiya Na Hausawa

com.andromo.dev701988.app840003

Total installs
38.5K(38,547)
Rating
unknown
Released
September 8, 2018
Last updated
September 10, 2024
Category
Food & Drink
Developer
Afri-Florecer
Developer details

Name
Afri-Florecer
E-mail
[email protected]
Website
unknown
Country
unknown
Address
3 GRA Extension Eastern Byepass, Port Harcourt, Rivers State, Nigeria
Android SDKs

  • No items.
Abincin Gargajiya Na Hausawa Header - AppWisp.com

Screenshots

Abincin Gargajiya Na Hausawa Screenshot 1 - AppWisp.com
Abincin Gargajiya Na Hausawa Screenshot 2 - AppWisp.com
Abincin Gargajiya Na Hausawa Screenshot 3 - AppWisp.com
Abincin Gargajiya Na Hausawa Screenshot 4 - AppWisp.com

Description

Kalmar al’ada, kalma ce wadda Hausawa suka aro daga harshen Larabci wato “ADATAN” wadda take nufin dabi’a da aka saba da ita. Wannan ne ya sa Hausawa suka ari kalmar suka yi mata kwaskwarima suka hausantar da ita wadda ta koka al’ada fa harshen Hausa. To! Yanzu idan Bahaushe ya ce al’ada me yake nufi? A tamu fahimta idan Bahaushe ya ce al’ada yana nufin duk wata hanya wadda aka saba da ita, ta yau da kullum.

Akwai nau'ikan abinci masu maturkar burgewa wanda muka gada tun iyaye da kakanni, wanda suka hadarda;

1- 'Danwake
2- Dankali
3- kunu/koko
4- Ƙuli-Ƙuli
5- Zogale
6- Tuwon kulli
7- Gyada
8- Nakiya
9- Tuwon salla
10- Dambu
11- Dibilan
12- Alkaki
13- Masa/waina
14- Kunun zaƘi
15- Dawo
16- Safala (gayan tuwo)
17- Bula
18- Rogo
19- Tuwon masara
20- Maye-maye
Da Sauransu....

Kada ku manta kuyi rate na wannan application, mungode..