View detailed information for Tambayoyin Sheikh Jafar Mahmud — ratings, download counts, screenshots, pricing and developer details. See integrated SDKs and related technical data.
Tambayoyi da amsoshinsu daga bakin sheikh jafar mahmud adam. Domin samun wadansu karatuttukan sheikh jafar duba cikin play store.
Idan ka/ki ji dadin wannan application na tambayoyin sheikh jafar kada ku manta rating dinsa tauraro biyar cikin wannan gida.
akwai sauran karatun malam jafar cikin play store. A duba zaa samu in shaa Allahu. App yana aiki ba tare da internet ba.
-----------------------------------------------------
Download and listen questions and answers by Ja'afar mahmoud adam. This app works perfectly offline.
Thank you!