appwisp
  • App explorer
  • SDKs insights
  • API
  • Contact
  • About
  • API
  • Github
© 2025 appwisp.com

Asalin Maulidi - Sheikh Jafar

com.andromo.dev492494.app658425

Total installs
30.5K(30,521)
Rating
unknown
Released
August 27, 2017
Last updated
February 3, 2024
Category
Music & Audio
Developer
ZaidHBB
Developer details

Name
ZaidHBB
E-mail
[email protected]
Website
unknown
Country
unknown
Address
unknown
Android SDKs

  • Android SDK
  • Flurry Analytics
  • Google Firebase
  • Sentry
Asalin Maulidi - Sheikh Jafar Header - AppWisp.com

Screenshots

Asalin Maulidi - Sheikh Jafar Screenshot 1 - AppWisp.com
Asalin Maulidi - Sheikh Jafar Screenshot 2 - AppWisp.com
Asalin Maulidi - Sheikh Jafar Screenshot 3 - AppWisp.com
Asalin Maulidi - Sheikh Jafar Screenshot 4 - AppWisp.com

Description

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna Asalin Maulidi-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Asalin Maulidi, Aikin Hajji da kuma Alkurani Littafin shiriya da ma wasu.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus tracks (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar data connection kafin suyi playing.

Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa wajen ganin kuna jin dadin ayyukan mu.

Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Nagode