Guzirin AlKiyama -Sheikh Jafar

com.andromo.dev492494.app655396

View detailed information for Guzirin AlKiyama -Sheikh Jafar — ratings, download counts, screenshots, pricing and developer details. See integrated SDKs and related technical data.

Total installs
87.5K(87,589)
Rating
0.0
Released
August 21, 2017
Last updated
February 2, 2024
Category
Music & Audio
Developer
ZaidHBB
Developer details
Name
ZaidHBB
E-mail
zaidjaz10@gmail.com
Website
unknown
Country
unknown
Address
unknown
Android SDKs
  • No items.
Guzirin AlKiyama -Sheikh Jafar Header - AppWisp.com

Screenshots

Guzirin AlKiyama -Sheikh Jafar Screenshot 1 - AppWisp.com
Guzirin AlKiyama -Sheikh Jafar Screenshot 2 - AppWisp.com
Guzirin AlKiyama -Sheikh Jafar Screenshot 3 - AppWisp.com
Guzirin AlKiyama -Sheikh Jafar Screenshot 4 - AppWisp.com

Description

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa,

Wanna application mai suna Guzirin Alkiyama-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Guzirin Alkiyama da kuma alamomin tashin Alkiyama.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro, sai dai akwai bonus tracks (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar data connection kafin suyi playing.

Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search dn ganin kundin.

Ga duk wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta wanna app, to ya tuntube ni ta email address dina da na bayar a kasan wannan rubutu, zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku.

kar ku manta kuyi rating wanna app dama sauran don kara mana kwarin gwiwa. Nagode