appwisp
  • App explorer
  • SDKs insights
  • API
  • Contact
  • About
  • API
  • Github
© 2025 appwisp.com

Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3

com.andromo.dev492494.app655395

Total installs
67.8K(67,859)
Rating
0.0
Released
August 21, 2017
Last updated
February 2, 2024
Category
Music & Audio
Developer
ZaidHBB
Developer details

Name
ZaidHBB
E-mail
[email protected]
Website
unknown
Country
unknown
Address
unknown
Android SDKs

  • Android SDK
  • Flurry Analytics
  • Google Firebase
  • Sentry
Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 Header - AppWisp.com

Screenshots

Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 Screenshot 1 - AppWisp.com
Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 Screenshot 2 - AppWisp.com
Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 Screenshot 3 - AppWisp.com
Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 Screenshot 4 - AppWisp.com

Description

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa,

Wannan application mai suna Hikimomin Zaman Aure-Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Hikimomin na zaman aure da na zaman tare. Ku sauko da wannan app din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro, sai dai akwai bonus tracks (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar data connection kafin suyi playing.

Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.

Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search dn ganin kundin.

Ga duk wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta wanna app, to ya tuntube ni ta email address dina da na bayar a kasan wannan rubutu, zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku.

kar ku manta kuyi rating wanna app dama sauran don kara mana kwarin gwiwa. Nagode