Malam Sa'id Harun Qur'an MP3

com.andromo.dev391844.app576829

Total installs
52.8K(52,847)
Rating
4.4(6 reviews)
Released
January 28, 2017
Last updated
January 19, 2024
Category
Music & Audio
Developer
KareemTKB
Developer details
Name
KareemTKB
Website
unknown
Country
Egypt
Address
Miga Local Government, Jigawa state, Nigeria. Postal Code: 720105
Malam Sa'id Harun Qur'an MP3 Header - AppWisp.com

Screenshots

Malam Sa'id Harun Qur'an MP3 Screenshot 1 - AppWisp.com
Malam Sa'id Harun Qur'an MP3 Screenshot 2 - AppWisp.com
Malam Sa'id Harun Qur'an MP3 Screenshot 3 - AppWisp.com
Malam Sa'id Harun Qur'an MP3 Screenshot 4 - AppWisp.com

Description

Sabuwar manhajja domin kawo muku karatun alkur'ani mai girma na malam Sa'idu Harun mai jawa malam Jafar baki yayin da suke tafsiri. said harun alaramma malam saidu haruna me jan baki

Domin sauraron karatun mallam sa'idu harun dake cikin wannan manhajja babu bukatar a kunna data. Qaari Sa'eed Haroon Holy Quran recitation. saidu haruna

Akwai wadansu Hausa Islamic apps kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubuhat, Hudubah Volume, sheikh jafar holy Quran recitation da sauran lakcoci. sa'id haroon

Bayan karatun Mallam saidu Haruna akwai sauran apps na sauran malamai kamar sheikh kabiru Gombe, Dr Abubakar Gumi, karatun malam Ahmad suleiman, Karatun alaramma Yahuza Bauchi, Malam Said Haruna mai jawa sheikh Jafar baki da dai sauransu. Duba kareemtkb apps cikin wannan gida domin samunsu.

Haka zalika mun kawo muku Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Complete Tafseer cikin wannan gida. Yanzu haka cikin wannan gida akwai sheikh jaafar mahmud adam complete tafsir tun daga Suratul Baqarah har zuwa suratun Nasi. sa'idu haruna

Da fatan zakuji dadin wannan kur'ani muryar malam saeed haroon

Idan kunji dadin wannan manhajja ta karatun mallam sa'idu Haroon kada ku manta kuyi sharing dinta ta whatsapp groups, facebook da dai sauran kafafen sadarwa. said haroon

Kada a manta a meqa wannan sa'eed harun quran zuwaga sauran yanuwa.

Ku huta lafiya