Sheik Yahuza Bauchi Qira'a

com.andromo.dev391844.app576017

Total installs
122.7K(122,797)
Rating
5.0(5 reviews)
Released
January 25, 2017
Last updated
August 11, 2025
Category
Lifestyle
Developer
KareemTKB
Developer details
Name
KareemTKB
Website
unknown
Country
Egypt
Address
unknown
Sheik Yahuza Bauchi Qira'a Header - AppWisp.com

Screenshots

Sheik Yahuza Bauchi Qira'a Screenshot 1 - AppWisp.com
Sheik Yahuza Bauchi Qira'a Screenshot 2 - AppWisp.com
Sheik Yahuza Bauchi Qira'a Screenshot 3 - AppWisp.com
Sheik Yahuza Bauchi Qira'a Screenshot 4 - AppWisp.com

Description

Wannan manhajja ce domin kawo muku karatun alKur'ani maigirma na malam Yahuza Bauchi. Tana aiki ba tare da data ba. Ayi download kawai a fara saurara Kai tsaye.

Idan kunji dadin wannan manhajja kada ku manta kuyi rating dinta tauraro biyar cikin wannan gida sannan kada ku manta kuyi sharing dinta da sauran yanuwa.

Domin samun wadansu Hausa Islamic apps duba cikin Play store.

Bayan wannan manhajja ta alaramma Yahudha Bauchi, idan akwai wani application da kuke son gani cikin wannan gida zaku iya rubutawa a cikin reviews naku na wannan app.

Domin aikowa da sakon shawarwari a koda yaushe, zaku iya amfani da email din developer.

Da fatan zakuji dadin wannan manhajja.

Wassalamu alaikum wa rahmatullah.