appwisp
  • App explorer
  • SDKs insights
  • API
  • Contact
  • About
  • API
  • Github
© 2025 appwisp.com

Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE

com.andromo.dev391844.app452702

View detailed information for Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE — ratings, download counts, screenshots, pricing and developer details. See integrated SDKs and related technical data.

Total installs
64.2K(64,259)
Rating
0.0
Released
November 20, 2015
Last updated
January 1, 1970
Category
Music & Audio
Developer
KareemTKB
Developer details

Name
KareemTKB
E-mail
[email protected]
Website
unknown
Country
Egypt
Address
unknown
Android SDKs

  • Android SDK
  • Flurry Analytics
  • Google Firebase
  • Sentry
Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE Header - AppWisp.com

Screenshots

Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE Screenshot 1 - AppWisp.com
Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE Screenshot 2 - AppWisp.com
Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE Screenshot 3 - AppWisp.com
Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE Screenshot 4 - AppWisp.com

Description

Wannan App ne domin kawo muku karatun Tafsirin Al Kur'ani mai girma tare da Malam Ja'afar Mahmud Adam.

Tafsirin Izufi biyar dake kasa ne. Wato Surah Al Jumuah (Yusabbihu) zuwa Surah An Nas (Nasi).

Domin wadansu karatuttukan na sheikh ja'afar mahmud adam kamar su:

Umdatul Ahkam mp3

Bulugul Miram

Riyadussalihin

Kitab Tauhid

Arbaun Hadith

Bayani kan aikin Hajji da umra

Tafseer suratul Baqarah

Matasa nagari

Hakkokin mata a musulunci

Boko Halal

Bayani kan Jinin Haila da dai sauransu

da kuma karatun Kundin Tarihi tare da malam Aminu Ibrahim Daurawa
Domin samun karatuttukan dake sama duba sauran Apps dina ta hanyar rubuta KAREEMTKB a cikin search din ka/ki na Google Play Store.

A duk lokacin da ka/ke da bukatar karatuttukan Hausa daga bakin malam jafar mahmud da sauran malamai, kawai bude Play Store ka/ki rubuta KAREEMTKB. Zaku samu Apps na Musulunci da yaren Hausa kuma MP3 Wadanda basa bukatar internet domin suyi aiki.

Wadansu Surori da Izufin al kur'ani mai girma na nan tafe in shaa Allahu.

Idan kaji ko kinji dadin samun wannan App a Play Store kada ka/ki manta rating din wannan App five Star wato tauraro biyar cikin wannan store.

Zaku iya samun developer na wannan App a koda yaushe tayin amfani da email din developer dake kasa.

Zanyi matukar farin ciki idan naji daga gareku.

Idan kuna da bukatar wadansu karatuttukan na malam jafar mahmud, zaku iya aiko min da sako na kai tsaye ko ku rubuta review a karkashin wannan App.

Nagode sai anjima Allah kuma ya gafartama Sheikh Jaafar Mahmud Adam ameen.

Allah ya saka masa da gidan Aljannah ameen ameen ameen.