appwisp
  • App explorer
  • SDKs insights
  • API
  • Contact
  • About
  • API
  • Github
© 2025 appwisp.com

Arbauna Hadisi na Jafar Part 2

com.andromo.dev391844.app412695

Total installs
50.5K(50,518)
Rating
5.0(4 reviews)
Released
June 15, 2015
Last updated
January 1, 1970
Category
Music & Audio
Developer
KareemTKB
Developer details

Name
KareemTKB
E-mail
[email protected]
Website
unknown
Country
Egypt
Address
unknown
Android SDKs

  • Android SDK
  • Flurry Analytics
  • Google Firebase
  • Sentry
Arbauna Hadisi na Jafar Part 2 Header - AppWisp.com

Screenshots

Arbauna Hadisi na Jafar Part 2 Screenshot 1 - AppWisp.com
Arbauna Hadisi na Jafar Part 2 Screenshot 2 - AppWisp.com
Arbauna Hadisi na Jafar Part 2 Screenshot 3 - AppWisp.com
Arbauna Hadisi na Jafar Part 2 Screenshot 4 - AppWisp.com

Description

Part 2 of 2 of Arbauna hadith Ja'afar Mahmoud
Wannan karashen karatun sheikh Ja'afar Mahmud Adam ne na karatun arba'una Hadith. Wannan App din na dauke da Hadith ( 21 - 49 ). Haka Malika mun qara muhimman abubuwa kamar su adduoin nan guda arbain da suka fara da Rabbana wato Yaa Ubangijinmu a Alqurani baki dayansu da karar sauti kuma. Sannan akwai sunayen Allah kyawawa dari ba daya da dai sauransu.

A cikin wanna App din akwai download link domin karatun Arba'una Hadith na Mallam Ja'afar Mahmud Adam ( Arbaun Hadith 1 - 20 ) .

Bayan karatun Arbaun Hadith na Mallam Jaafar Mahmud Adam, idan ka/ki na da bukatar wadansu karatuttukan na Jafar mahmud to duba sauran Apps dina dake cikin Google's Play Store. Ka/ki rubuta kareemtkb a search bar domin ganin dukkan App dina.

Idan kuna da bukatar wadansu karatun na mallam Jaafar Mahmud Adam to ku rubuto min sako tayin amfani da email [email protected]

Kada ka/ki manta sharing din wannan App na Karatun Malam jafar mahmud da sauran 'yanuwa musulmi Hausawa.

Akwai wadansu karatuttukan na malam Jafar Mahmud kamar haka:

Arbauna Hadith 1 - 20
Arbauna Hadith 21 - 49 wato wannan kenan
Sheikh Jafar Matasa Nagari
Sheik Jafar Waazin Maulud
sheik ja'afar hakkokin mata
sheikh jaafar mace musulmah
sheikh Ja'afar bayanin aiki Hajji da Umra
mallam jaafar bayanin Jinin Haila

Da wadansu Apps din masu zuwa In shaa Allahu.

Allah ya jikan mallam Ja'afar ya kuma gafarta masa ameen.