Sunayen Allah Kyawawa 99

com.aaarsoftware.sunayenallahkyawawa99

View detailed information for Sunayen Allah Kyawawa 99 — ratings, download counts, screenshots, pricing and developer details. See integrated SDKs and related technical data.

Total installs
32.4K(32,471)
Rating
5.0(4 reviews)
Released
May 30, 2020
Last updated
July 30, 2025
Category
Books & Reference
Developer
AAARSOFTWARE
Developer details
Name
AAARSOFTWARE
E-mail
aaarsoftware@gmail.com
Website
unknown
Country
Nigeria
Address
unknown
Android SDKs
Sunayen Allah Kyawawa 99 Header - AppWisp.com

Screenshots

Sunayen Allah Kyawawa 99 Screenshot 1 - AppWisp.com
Sunayen Allah Kyawawa 99 Screenshot 2 - AppWisp.com
Sunayen Allah Kyawawa 99 Screenshot 3 - AppWisp.com
Sunayen Allah Kyawawa 99 Screenshot 4 - AppWisp.com

Description

*Da Sunan Allah mai yawan Rahama mai yawan jinkai, dukkan godiya ta tabbata ga Allah. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Manzon Allah, Annabi Muhammad da iyalansa da sahabbansa baki daya.


*Bayan Godiya ga Allah. munyi wannan Application ne na Sunayen Allah kyawawa 99 domin Al-ummar Musulmi dake fadin duniyarnan baki daya... duk da wasu malamai sukance akwai dai-daikunda basu inganta ba, ammadai mun kawosu gabadayansu, sai daga baya zamu bayyana wadanda basu inganta ba inshaAllahu. Muna fatar Allah Ubangaiji ya datar damu ladar dake cikin wannan aikin na Alkhairi duniya da lahira. Amin