Littafin Hausa Hisnul Muslim

com.aaarsoftware.hausahisnulmuslim

View detailed information for Littafin Hausa Hisnul Muslim — ratings, download counts, screenshots, pricing and developer details. See integrated SDKs and related technical data.

Total installs
134.3K(134,312)
Rating
unknown
Released
May 25, 2020
Last updated
January 1, 1970
Category
Books & Reference
Developer
AAARSOFTWARE
Developer details
Name
AAARSOFTWARE
E-mail
aaarsoftware@gmail.com
Website
unknown
Country
Nigeria
Address
unknown
Android SDKs
Littafin Hausa Hisnul Muslim Header - AppWisp.com

Screenshots

Littafin Hausa Hisnul Muslim Screenshot 1 - AppWisp.com
Littafin Hausa Hisnul Muslim Screenshot 2 - AppWisp.com
Littafin Hausa Hisnul Muslim Screenshot 3 - AppWisp.com
Littafin Hausa Hisnul Muslim Screenshot 4 - AppWisp.com

Description

*Da Sunan Allah mai yawan Rahama mai yawan jinkai, dukkan godiya ta tabbata ga Allah. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Manzon Allah, Annabi Muhammad da iyalansa da sahabbansa baki daya.

*Littafin Hausa Hisnul Muslim, Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja da muhammaci kuma ya samu daukaka a fadin duniyar nan baki daya. Wanda ya wallafa wannan littafin shi ne Sheikh Saeed bin Ali bin Wahf al-Qahtani. Wannan lttafin nasa ya kunshi Addu'o'i in gantattu kuma ya ciro su ne daga matata ingantacciya, shi yasa mukayi amfani da wanna zamanin domin isar da wannan littafin mai Daraja ta Wayoyinku na android ta yadda zaku iya karanta duk wata adu'a da kuke bukatar ku karanta... a duk inda kuke, Kuma wannan littafin an fassarashi ne a hausar-Ajami(wato karanta larabci a kalmomin hausa) da kuma fassara duk wata Adu'a ta yadda zakasan ma'anar abinda ka karanta. Allah muke roko da ya bamu ladar wannan aiki duniya da lahira. Amin