Tsara Kalaman Soyayya

alaqar.soyayya

Total installs
23.0K(23,060)
Rating
0.0
Released
April 30, 2022
Last updated
August 25, 2024
Category
Dating
Developer
Abdu Matashi
Developer details
Name
Abdu Matashi
Website
unknown
Country
unknown
Address
unknown
Android SDKs
  • No items.
Tsara Kalaman Soyayya Header - AppWisp.com

Screenshots

Tsara Kalaman Soyayya Screenshot 1 - AppWisp.com
Tsara Kalaman Soyayya Screenshot 2 - AppWisp.com
Tsara Kalaman Soyayya Screenshot 3 - AppWisp.com
Tsara Kalaman Soyayya Screenshot 4 - AppWisp.com

Description

Alamomin da suke nuna cewa mace tana son namiji

Zata riƙa neman taga cewa tayi maka magana, misali ta hanyar yi maka wasu tambayoyi akan abubuwan data sani.

Zata riƙa yawan yi maka murmushi akan abubuwan da yin murmushi akan su bai da wani muhinmanci.

Zata riƙa yawan taɓa gashin kai a sa'ilin da take yin magana dakai.

Zata riƙa yawan gyaran jikin ta a lokacin da take tare da kai.

Zaka riƙa yawan haɗuwa da ita a gurare mabanbanta.

Zaka fahimci cewa bata ruɗewa idan tana magana a gaban wasu mazajen amma kai kuma tana ruɗewa idan tana yin magana da kai.

Zamu koyi abubuwa kamar haka a cikin wannan littafin
*Tsara Kalaman Soyayya
*Tsantsar Soyayya
*Mu so juna
*Muyi Soyayya
*Mu koyi Soyayya